Muhammad Malumfashi
19658 articles published since 15 Yun 2016
19658 articles published since 15 Yun 2016
Da kamar wuya a ce farashin da ake sayen wutar lantarki bai tashi ba. Kamfanonin nan na DisCos ba za su fasa ƙara farashin shan wutar lantarki a Najeriya ba.
‘Dan takaran APC a Kano, Abdulsalam Abdulkarim Zaura da EFCC ya dauki Lauya kuma ya yi nasarar dakatar da sauraron kararsa. Kotu ta ce sai an jira kotun koli.
Za a ji cewa Shugaban SNM ya bayyana cewa tsohon Gwamna kuma Sanata mai-ci yana so a ba ‘danuwan shi mukamiana zargin shi ya rikewa ‘danuwansa takarar Sanata.
Bola Ahmed Tinubu ya na so Najeriya ta ci moriyar arzikin gas da Ubangiji ya malalawa kasar. Najeriya za ta yi amfani da gas domin samar da wuta da ayyukan yi.
A jiya Daniel Bwala ya firgita magoya bayan Peter Obi a Twitter, ya ce ana shirin raba kan LP ta hanyar ba wani ‘dan kwamitin LP-PCC mukamin Ministan tarayya
A karin Naira biliyan 819 da gwamnatin tarayya za ta kashe a bana, 'yan majalisa su na da 8.5%. Ana sa ran wadannan kudi su taimakawa ‘yan siyasar wajen aiki/
Rigimar da ake fama da ita a APC ya yi kamari, an zargi Jam’iyya da mugunta. Salihu Lukman ya kira taro, ya tona abin da ya faru da Bola Tinubu lokacin kamfe
Gwamnan jihar Kano zai ba masu nakasa damar zuwa jami'o'in kasashen waje. Wani malami ya yaba da lamarin, ya ce tsari ne mai kyau domin su ma su na neman ilmi.
A jiya Bola Tinubu ya yi zama da kungiyar Gwamnonin Najeriya. A wajen taron ne Shugaban kasa ya fadawa Gwamnoni su ba shi sunayen wadanda suka dace da mukamai
Muhammad Malumfashi
Samu kari