Muhammad Malumfashi
19683 articles published since 15 Yun 2016
19683 articles published since 15 Yun 2016
Ganin an janye tsarin tallafin mai, Gwamnatin Kwara ta fito da shirin biyan N10, 000 da ba ma’aikatan asibiti alawus, raba abinci kuma a tallafawa ‘yan kasuwa.
Ana ba shugaban kasa ciwon kai game da wadanda zai ba mukamai a gwamnatinsa. Tsofaffin Gwamnonin APC sun hurowa Bola Tinubu wuta da aski ya zo gaban goshi.
Bola Tinubu ya janye sunayen wasu da ya yi tunanin ba mukamin Minista. Shi dai Akawun majalisa ya ce takarda ba ta shigo hannunsu daga fadar shugaban kasa ba.
Ahmed Musa yana saida litar man fetur a N580 a maimakon N620 a Kano. Ga masu neman gidan man, sai a garzaya myca-7 filling station along zaria road, U/uku Kano
A yanzu Attajirin nan, Gabriele Volpi da yaransa su na ta rigima a kotu tun da aurensa ya mutu da mahaifiyarsu a shekarar 2017, ana ta shari'a kan kadarori.
Sheikh Muhammad Auwal Adam Albani ya soki Goodluck Jonathan kan shirin janye tallafin fetur. Shekaru kusan 10 da yin haka, sai ga shi Bola Tinubu ta kawo tsarin
Za a binciki tsohon Minista, Abubakar Malami a kan zargin wasu ‘badakala’ da aka tafka. Akwai wasu ciniki da yarjejeniya da aka shiga a lokacin su na kan mulki.
Masu kuka kan matsin lambar tattalin arziki su dakata, cin kwa-kwa bai kare ba. Bismarck Rewane ya ce sauki ba zai zo wa Najeriya ba sai a shekara mai zuwa,
Bayan Abdullahi Adamu ya ajiye mukaminsa a APC, ya bar katon gibi a NWC. Abdullahi Umar Ganduje ba da wasa yake yi wajen zama sabon shugaban APC a Najeriya
Muhammad Malumfashi
Samu kari