Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Babban malamin addinin Musulunci kuma masanin fiqihun adinin, Dr Jamilu Yusuf Zarewa, ya yi tsokaci kan kudi da kyaututtukan da jami'an INEC ke karba hannu.
A zaben nan na 2023 akwai Malaman Musulunci da Fastocin Kirista da ke takara. A wadanda suka fito takara na mukamai akwai Sheikh Ibrahim Khalil a jihar Kano
An dade ana kai ruwa rana game da hukuncin zaman taro sakamakon mutuwa ko rasuwar wani makusanci. Dr Jamil Yusuf Zarewa ya bada amsoshi a cikin wannan rubutu.
An sanar da Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a matsayin sabon zababben shugaban kasar Najeriya bayan samun kuri'u mafi rinjaye a zaben shugaban kasar da ya gudana.
Bayan dogon da akayi tun ranar Lahadi, an koma cibiyar tattara kuri'un zaben shugaban kasa dake gudana yanzu haka a birnn tarayya Abuja, unguwar Garki Area 8.
Yau ne! Ranar zaben shugaban kasar Najeriya ta zo kuma za'a fafata tsakanin yan takara da jam'iyyunsu guda 18. Manyan sun hada da Tinubu, Atiku, Kwankwaso, Obi.
Hukumar zabe ta saki jadawalin adadin mutanen da rijistarsu ta cika don mallakan katin zabe da kuma kada kuri'a a zaben 2023 mai gabatowa a watan Febrairu.
Yayinda ake sauran kwanaki 10 kacal da ranar 31 ga Junairu 2023, har yanzu yan Najeriya da dama na korafi kan daina amfani da tsaffin takardun kudi na Naira.
Sau da yawa mutum baya sananin amfanin ‘yancin shi har sai ya kubuce mishi. Wasu mata masu matukar bukatar jima’I da ke gidan yarin Malindi Kilifi a kasar Kenya
Mudathir Ishaq
Samu kari