Ibrahim Yusuf
5355 articles published since 03 Afi 2024
5355 articles published since 03 Afi 2024
Gwanma Babagana Umara Zulum ya sanar da cewa ba zai nemi takarar Sanata ba a zaben 2027 mai zuwa. Ya bayyana cewa an matsa masa lamba amma ya ki amincewa.
Jam'iyyar APC za ta gudanar da zaben fitar da gwani a jihohin Gombe, Nasarawa, Yobe da Taraba da Oyo saboda gaza cimma yarjejeniya ta hanyar sulhu.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya sanar da cewa jam'iyyar ADC bata ba shi takara ba. Hakan ya nuna cewa ba zai yi wa jam'iyyar takarar gwamna ba.
Masu neman takara a karkashin jam'iyyar APC a zaben 2027 sun dura ofishin jam'iyyar da gidan shugaban jam'iyyar suna jiran sakamakon tantance su.
Shugaba Donald Trump ya gana da shugaba Xi Jinping na kasar China. Xi Jinping ya gargadi Trump kan batun Taiwan, inda ya ce za su yi babban rikici.
Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa Atiku Abubakar da sauran 'yan adawa na taimaka masu. Ya ce yadda suke caccakae juna abin burgewa ne ga APC.
Mai neman takarar gwamna a Taraba a karkashin jam'iyyar APC, David Sabo Kente ya ce dole a yi adalci ko jam'iyyar ta rushe a zaben 2027 da ke tafe.
Tsohon minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya nuna goyon baya ga Sheikh Isa Ali Pantami yayin da ake shirin zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC a Gombe.
Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Ibrahim Yusuf
Samu kari