Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da wasu muhimman abubuwa gabanin mikawa Bola Tinubu mulkin kasar nan. Yau saura kwanaki bakwai suka ragewa Buhari a ofis.
Shugaba Buhari da yake jawabi wajen kaddamar da matatar man Dangote da ke Legas ya ce ya na matukar farin cikin cewa zai bar tattalin arzikin kasar nan hannun.
Wani jigo a jam'iyyar PDP ta jihar Ogun Ladi Adebutu ya shiga tsilla-tsilla biyo bayan zarginsa da jami'an 'yan sanda suke yi kan amfani da makudan kudade.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce zai iya rantsewa da alkura'ani cewa shi bai taba ko kobo ba daga lalalitar jihar Kaduna, sannan kuma ya ce duk.
Kungiyar 'yan shi'a ta IMN ta caccaki gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai bisa rushe-rushen gine-ginensu da suka yi ikirarin KASUPDA ta fara jiya Lahadi.
Shugaban gamayyar kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya yi bayanin abinda ya sa ya tsundumar cikin harkar kasuwanci mai, wacce can a baya bai shiga ba.
A ranar Juma'ar nan ne aka kaddamar da litattafai da aka rubuta kan mulkin shugaba Buhari. Dangote, Abdulsamad BUA, da bola Tinubu na daga cikin manyan bakin da
Wata kotu a Jos babban birnin jihar Filato ta yankewa wani dan kasuwa mai suna Abubakar Usman daurin wata shida a gidan yari bisa laifin damfarar wani mai siyar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin dakta Oluwatoyin Sakirat Madein a matsayin sabuwar akanta janar ta kasa. Nadin dai na zuwa ne a lokacin da ya
Deen Dabai
Samu kari