Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Ibrahim Damaigoro a jihar Osun ya goyo bayan tikitin musulmi da musulmi da jam'iyyar APC ta yi a matakin shugaban kasa.
Perpetua Oche, yar jihar Benue ta bada labarin gwagwarmayar da ta sha bayan rasuwar mijinta dan asalin jihar Delta har ta kai ga an ce yan uwansa su gaje ta.
Ishaq Akintola, shugaban kungiyar kare hakkin musulmi a Nigeria yayi gargadin cewa musulmi a kudu na fuskantar barazanar karewa don kashe su da ake yi ba dalili
Amurka ta fitar da cikakken jerin sunayen kasashen duniya da ta kira masu keta hakkin addini. A baya, Amurka ta taba saka Najeriya cikin irin wannan jerin.
Adebayo Benjamins-Laniyi, tsohuwar mai neman takarar kujerar majalisar tarayya a birnin tarayya Abuja karkashin jam'iyyar APC ta gabatar da Peter Obi a coci.
Gwamnan Delta kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa PDP, Ifeanyi Okowa, ya gargadi Shugaba Buhari ya cire shi cikin gwamnoni da ya zarga da satar kudin LGAs
Jami'an rundunar yan sanda na Boi, karamar hukumar Bogoro na jihar Bauchi sun gano gawar wani dan kasuwa mai suna Mr Mr Chukwunonso Chukwujekwu da dakin otel.
Hukumar sadarwa da Najeriya, NCC, ta gargadi yan Najeriya game da amfani da wayoyin salula na wasu kamfanoni da ta ce suna da hatsari kuma ba su da lasisi.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun kai hari ofishin hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, dake karamar hukumar Orlu a jihar Imo wuta, an kuma sace magina
Aminu Ibrahim
Samu kari