Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnan Kaduna, Nasiru El-Rufa'i ya gabatar da sandan sarauta ga sabon sarkin Jere, Alh Abdullahi Daniya a wani biki da aka yi a ranar 23 ga watan Disambar 2022
Rundunar yan sandan Najeriya a Jihar Plateau ta ce ta kama wani matashi Ashiru Ibrahim dan shekara 22 mazaunin Angwan Rogo da ake zargi da garkuwa da wani yaro.
Aminu Wali, korarran dan takarar gwamna na jihar Kano a jamiyyar PDP, yace zai garzaya kotun daukaka kara bayan korarsa da kotu tayi yana mai cewa akwai kuskure
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace limanin cocin katolika na Jihar Benue, Rabaran Fada Mark Ojotu. Yan sanda sun tabbatar
Dr Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasar Najeriya ya gabatar da lambar yabo ta 'Ebony Hall of fame' ga tsohon shugaban kungiyar gwamnoni, NGF, Kayode Fayemi.
Bishir Mangal, mataimakin ciyaman kuma shugaba na kamfanin sufirin jiragen sama na Max Air, ya riga mu gidan gaskiya. Mangal ya rasu ne a birnin tarayya Abuja.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun kona gidaje mallakar Pascal Agbodike, mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar da kuma gidan wani babban basarake.
Jami'an tsaro a jihar Ogun sun kama wani matashi dan shekara 26, Adeyemi Babatunde, saboda halaka Obafunsho Ismail, dan shekara 46 ta hanyar take shi da mota.
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranakun 26 da 27 ga watan Disamban 2022 a matsayin hutun kirsimeti da Boxing day, sai kuma ranar 2 ga watan Janairu sabon shekara
Aminu Ibrahim
Samu kari