Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gabanin babban zaben shugaban kasa na 2023, jam'iyyar adawa ta PDP ta samu naira miliyan 486 daga sayar da fom din tsayawa takara ga 'yan takara goma sha uku.
Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye, ya ce har yanzu bai sani ba ko za a yi babban zaben 2023 domin Allah bai sanar da shi ba.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina yayin wani gangami da wadanda suka amfana da shirin tallafi na gwamnatin tarayya suka shiya, ya jinjinawa Buhari.
Mata da matasan APC A AREWA sun yi tururuwa a birnin tarayya domin marawa jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu baya.
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya FAAN, ta nemi afuwar fasinjoji sakamakon daukewar wutar lantarki a filin jirgin Murtala Muhammed da ke Lagas.
Dan majalisa da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yan kasar damar mallakar makami.
An yi asarar dukiya ta miliyoyin naira yayin da gobara ta sake tashi sananniyar kasuwar nan ta Karimo da ke babbar birnin tarayya Abuja a safiyar yau Alhamis.
Akalla ‘yan Najeriya takwas ne aka tabbatar da mutuwarsu a cikin jirgin kasan da ya bar Abuja zuwa Kaduna da wasu ‘yan bindiga suka kai wa hari a ranar Litinin.
Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Najeriya da su samar da kudade domin kula da wadanda suka samu raunuka a harin da yan bindiga suka kai kan jirgin kasan Kaduna.
Aisha Musa
Samu kari