Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wani matashi dan Najeriya ya shiga yanayi bayan ya yanke shawarar hira da budurwarsa da wata lamba ta daban. Ya yi mata basaja a matsayin wani mutum na daban.
Wasu daga jami’o’in tarayya a Najeriya, kamar su jami’ar Uyo, jami'ar Maiduguri da FULafia, sun kara farashin kudin makarantarsu na zangon karatu na 2022/2023.
Hukumar da ke kula da yan Najeriya mazauna kasashen waje ta tabbatar da cewar motocin da za su kwashe yan kasar da suka makale a yakin Sudan sun isa garesu.
Wasu ma’aurata da suka shafe tsawon shekaru 8 da aure sun gano suna da alaka. Matar ta wallafa labarin a soshiyal midiya yayin da ta sha alwashin zama a auren.
Karamin ministan kwadago da daukar ma'aikata, Festus Keyamo ya ce babu abun da zai hana rantsar da Asiwaju Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Mayu sai ikon Allah.
Wani matashi dan Najeriya ya shammaci mahaifiyarsa ta hanyar ganin mafarkinta ya zama gaskiya, ya kai ta yawo a cikin jirgin sama don murnar ranar haihuwarta.
Rikicin da ya dabaibaiye Labour Party ya dauki sabon salo yayin da jam’iyyar ta koka kan makircin wasu mambobinta na son hana karar da Obi ya shigar kan Tinubu.
Jam’iyyar APC a jihar Edo ta kori mataimakin shugabanta, Francis Inegbeniki, da wasu mambobinta bakwai a wata wasika zuwa ga shugabanta, Kanal David Imuse.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar HDP ya shigar da sabuwar kara gaban kotu a kan bikin rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa na gaba.
Aisha Musa
Samu kari