Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Binciken da aka yi ya nuna yadda jirgin Najeriya ya kaura zuwa Habasha a daidai lokacin da ake ci gaba da cece-kuce kan tushe da asalin inda jirgin ya fito.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya cika alkawarin da ya dauka na yakin neman zabensa tun daga gabatar da jawabinsa bayan rantsar da shi cewa tallafin mai ya tafi.
Dan tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi Allah wadai da tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, kan shaguben da ya yi wa mahaifinsa.
Jirgin alhazan Jigawa ya tsallake rijiya da baya inda ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano bayan injin dinsa ya samu matsala a sama.
Ganawar da aka yi tsakanin gwamnatin Najeriya da kungiyar kwadago kan batun janye tallafin mai ta tashi baran-baran ba tare da an cimma wata matsaya guda ba.
Shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya da takwaransa na kungiyar kasuwanci na kasa (TUC) suna cikin wata ganawa mai muhimmanci da gwamnatin tarayya a Abuja.
Kungiyar gwamnonin APC ta zabi gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma a matsayin shugabanta inda zai gaji tsohon gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Abubakar Atiku Bagudu.
Rade-radin da ke yawo a dandalin sadarwa ta WhatsApp cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na niyan rage alawus din masu yi wa kasa hidima na wata-wata karya ne.
Sabon gwamnan Taraba, Kefas Agbu ya amince da nadin Timothy Ketaps a matsayin Sakataren gwamnatin jihar da Jeji Williamsa a matsayin shugaban ma’aikatansa.
Aisha Musa
Samu kari