Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Kebbi mai barin gado, Alhaji Abubakar Atiku Bagudu ya yi wasu sabbin nade-nade yan awanni kafin ya mika mulki ga zababben gwamna, Nasiru Idris.
Wani fitaccen fastion Najeriya, Theophilus Olabayo, ya yi hasashen cewa za a rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban kasar Najeriya a ranar 29 ga watan Mayu.
Shugabannin addinai sun gabatar da shawarwarinsu ga Bola Tinubu, sun bukaci zababben shugaban kasar da ya soke kujerar karamin minista gabannin rantsar da shi.
Wata matashiyar budurwa ta gano wani hadaddan saurayi a gidan cin abinci sannan ta tunkare shi da tayin soyayyarta. Ta tallata kanta da kyau amma ya ce sam.
Wata mai ciki ta wallafa bidiyon ban dariya a soshiyal midiya don nuna yadda ta ji kwadayin konannen abinci. Ta dumama abincinta har sai da ta bari ya kone.
Shugaban kasa Buhari ya ce yan Najeriya sun yi zabi mai kyau ta hanyar zabar Tinubu a matsayin shugaban kasa na gaba, cewa shine mafi cancanta cikin yan takara.
A yau Lahadi, 28 ga watan Mayu ne Gwamna Abdullahi Ganduje zai mika shugabanci ga zababben gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zai je bikin rantsar da Bola Tinubu.
A ranar Lahadi, 28 ga watan Mayu, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana jin takaici cewa har yanzu yaran kasar na makale a sansanin yan ta'addan Boko Haram.
Babban malamin addinin kiristanci na Najeriya, Fasto Tunde Bakare ya bayyana cewa ba zai taba kiran zababben shugaban kasa, Bola Tinubu da shugaban kasarsa ba.
Aisha Musa
Samu kari