Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A jiya Juma'a, hafsoshin tsaro sun samu sabon umarni daga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan cewa su mitsike 'yan ta'addan ISWAP, makwafan Boko Haram a yanzu.
A cikin shekarar nan ta 2021, akwai jaruman da tauraruwarsu ta fi haskawa sakamakon wata rawa da suka taka a wasu sabbin fina-finai ko kuma makamancin hakan.
Wasu fina-finan sun yi shuhura a wannan shekarar inda masu kallo suka dinga kwasar nishadi da jin dadi yayin kallonsu, lamarin da yasa suka yi matukar tashe.
A cikin shekara daya da gata gabata, mazauna gidajen gyaran hali 5,238 suka tsere daga gidaje daban-daban a fadin Najeriya,kamar yadda Premium Times ta kiyasta.
WASSCE jarabawar da ta fi kowacce shahara ta hukumar jarabawar WAEC ta ke gudanarwa, ta na da matukar muhimmanci ga daliban Najeriya. Matasa 4 sun nuna kwazo.
Daga kudu har arewa, sansanonin jami’an tsaro sun fuskanci hare-hare iri-iri wadanda su ka janyo rashe-rashen rayuka da dukiyoyi a shekarar 2021 a kasar nan.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya ce kusan dukkan dajikan da je fadin kasar nan a yanzu kunshe suke da 'yan ta'adda da kuma 'yan fashi da makami.
Mutane da dama sun samu damar halartar daurin auren diyar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau. Kwankwaso bayar da auren diyar sanatan ga manema.
‘Yan bindiga sun harbi wani dan majalisar jihar Delta, Hon Reuben Izeze, mai wakiltar karamar hukumar Ughelli ta kudu da ke karamar hukumar Uvwie a Alhamis.
Aisha Khalid
Samu kari