Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
‘Yan bindiga sun kai farmaki wasu anguwanni biyu, Fungan Bako da Kawo da ke karamar hukumar Rafi a Jihar Neja inda suka halaka mutane 2 kuma suka sace wasu.
Jaruma, Sayyada Sadiya Haruna, ta saki wani bidiy inda ta koka kan wasu 'yan daba a birnin Kano sun yi yunkurin watsa mata acid a fuska a ranar 28 ga Janairu.
Har yanzu babu amo balle labarin yara mata 110 cikin 276 da Boko Haram suka yi garkuwa da su a 2014, kamar yadda kungiyar Kibaku ta Chibok (KADA) ta sanar.
Jiga-jigai daga sassan duniya, a ranar Asabar, sun hallara garin Gaya a Kano domin nadi da gabatar da ma'aikata ga sarki Aliyu Ibrahim Gaya (Kirmau Mai Gabas).
Wata kotu mai zama a jihar Kano ta bai wa dan sandan kotu umarnin cafko mata fitaccen jarumin masana'antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq kan zargin almundahana.
Fitacciyar mai siyar da kayan mata, Hauwa Muhammad, wacce aka fi sani da Jaruma, ta samu 'yanci bayan alkali ya bayar da belin ta bayan garkame ta a fursuna.
Saudi Arabia ta ce zata dage dokar da ta kafa ta dakatar da jirage sama daga Najeriya zuwa kasar don bai wa masu niyyar aikin Hajji da Umra damar yin bautar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike da sakon bidiyo da na rediyo ga jama'ar jihar Zamfara bayan ya soke ziyartarsu da ya yi niyya a ranar Alhamis 27 ga wata.
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta hasaso iska mai hade da kura a jihohin Arewa maso yamma da arewa maso gabas wanda ka iya dusasar da gani dususu.
Aisha Khalid
Samu kari