Ahmad Yusuf
10089 articles published since 01 Mar 2021
10089 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan Smauel Ortom na jihar Benuwai yace nan ba da jimawa ba zasu shawo kan matsalolin da suka hana jam'iyyar zaman lafiya domin lashe zabe mai zuwa 2023.
Yayin da dan takarar gwamnan Katsina a inuwar jam'iyyar APC ke ci gaba da tallata manufofinsa ga masu zabe, ya gamu da gagarumin goyon baya a yankin Mani LG.
Daga katshe dai abubuwa ba su yi daɗi ba a kokarin jam'iyyar PDP na dinke barakar cikin gida tsakaninta da Gt, tuni dai Atiku Abubakar ya fara daukar matakai.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta gamu da cikas a jihar Jigawa yayin da wasu gomman mambobin suka yanke shawarar sauya sheka zuwa APC a Birnin Kudu LG.
Mai neman zama sanatan Kano ta tsakiya a inuwar jam'iyyar APC, AA Zaƴra ya sha da kyar yayin da wasu yan daba suka kaiwa Ayarin tawagar kamfe ɗinsa hari a Kano
Yayin da yakin neman zabe ke kara kankama a Najeriya, jam'iyyar APC mai mulki ta sanu gagarumin ƙarin goyon bayan wani ɗan majalisar tarayya daga Kogi a ADC.
Tafiyar tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya gamu da babban cikas inda ɗan takarar mataimakin gwamnan Neja a inuwar NNPP ya yi murabus daga mukamin.
A ranar Lahadi aka kaddamar da fara wasannin gasar cin Kofin duniya a ƙasar Qatar, akwai wasu matakai da ƙasar ta ɗauka na nuna kyaun Addinin Musulunci a gasar.
Yan banga sun yi nasarar cafke wani babban ɗan ta'adda da aka jima ana nema ruwa a jallo a yankin Nnewi ta kudu a jigar Anambra bayan samun wasu bayanan sirii.
Ahmad Yusuf
Samu kari