- All (1087)
- Labarai (941)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (10)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Wani matashi mai suna Gideon Raphael da ke soyayya da wata baturiya ya yi nasarar haɗuwa da ita a zahiri. Masoyan dai sun haɗu ne ta kafar sada zumunta na Tikto
Hukumar Hana Yi Wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zangon Ƙasa, EFCC, ta yi nasarar kama wani uba da ɗansa a bisa zargin yin zamba cikin aminci na Naira biliyan N5bn.
MistaAtiku Abubakar Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP mai adawa yace bai yi zaɓen tumin dareba a zabar dan takarar mataimakinsa Mista Ifeanyi Okowa.
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jaddada aniyarsa tabattarwa da ‘yan Najeriya danka mulki ga wanda zai gaje shi ba tare da wata matsalar tsaro.
Hukumar kula da yanayi ta Nijeriya (NiMet) da Hukumar Kula da Yanayin Ruwa ta ƙasa sun ja hankalin jihohin Arewa ta da na Kudu maso Gabas su yi shirin ko ta kwa
Kasancewarsu ma'aikatan gwamnati, shugabannin kasa a fadin duniya na karban albashi kowani wata kamar kowani ma'aikacin gwamnati. Bayan wannan albashi, shugaban
Ministan harkokin cikin gida, Ogeni Rauf Aregbesola, ya bada tabbacin cewa za'a magance dukkan matsalolin tsaron Najeriya nan da watan Disamban shekarar nan.
Ekiti - Shugaban kungiyar kwamishanonin lafiya a Najeriya, Dr Oyebanji Filani, ya gargadi yan Najeriya kan amfani da wasu magungunan tari dake hallaka mutane.
Wani likita kuma masani yayi cikkaken bayani game da muhimmancin kula da wasu gabbai na jikinmu, Inda ya bayyana babu buƙatar goge kunnuwanmu kwata-kwata har a
AbdulRahman Rashida
Samu kari