Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shilla kasar Ivory Coast halartan taron UN

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shilla kasar Ivory Coast halartan taron UN

Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Lahadi, ya tafi birnin Abidjan, kasar Cote d’Ivoire, domin halartan taron majalisar dinkin duniya na yaki da fari da illarta ga tattalin arzikin duniya.

Shugaba Buhari, zau halarci taron da zai gudana ranar 9 da 10 ga Mayu a Sofitel Hotel,.

Mai magana da yawunsa, Malam Garba Shehu, ya sanar da hakan a jawabin da ya saki ranar Lahadi.

karin bayani na nan tafe..

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shilla kasar Ivory Coast halartan taron UN
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shilla kasar Ivory Coast halartan taron UN
Asali: Original

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Asali: Legit.ng

Online view pixel