Breaking
Breaking
2027: Uba Sani ya ari bakin gwamnonin Arewa ya ci masu albasa kan Shugaba Tinubu
Gwamnonin jihohin Arewa sun tabbatar da goyon bayansu ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu, inda suka ce wajibi ne Arewa ta mutunta yarjejeniyar karba karba.