Yar Makaranta
A jiya ne mu ka ji cewa a Najeriya Malaman da su koyawa ‘Yan Makaranta karatu sun gaza cin jarrabawa. TRCN ta ce malamai fiye da 9, 000 sun fadi jarrabawar bana
MURIC ta ce kiristoci aka cika a jerin wadanda aka ba tallafin karatu na BEA. Amma gwamnati ta ce jerin wadanda aka gani cea an ba tallafin karatun na bogi ne.
Rundunar 'yan sanda a gabashin kasar Uganda ta sanar da cewa hasken walkiya ya hallaka yara goma yayin da jama'a ke fakewa bayan an saki wata babbar tsawa sakam
Wasu malaman Makaranta na reshen CONUA sun fadawa Gwamnati za su koma aiki yanzu. Su kuma Malaman Jami’a na ASUU da ke yajin aiki su na nan dai a kan bakarsu.
Malaman Jami’ar tarayya ta Maiduguri sun koka a kan rashin albashi wata biyar. Malaman jami’ar sun zargi babban Akawun gwamnatin tarayya da laifin kin biyansu.
Hukumar dillacin labarai na kasa ta rahoto cewa wata Budurwar Dalibar Najeriya mai suna Famuyiwa Olushola ta zama Zakara, ta lashe gasar da aka yi kwanaki.
Wara kungiya ta Musulmai ta yi tir da yadda tsara jadawalin jarrabawar WAEC na 2020. Kungiyar ta nemi a canza jadawalin bana, kuma ku daina tunzura musulmai.
Gwamnatin Benuwai ta sa ranar da za a koma makarantun boko saboda WASSCE. Haka dai wannan lamarin ya ke a Legas, Ogun da Ekiti inda 'Yan SS3 za su koma aji.
Dazu nan mu ka ji cewa an samu wani Mutumin kasar Najeriya da ya zama sabon Shugaba a makarantar Jami’a a kasar Turai. An nada rikakken Farfesa ne a makon nan.
Yar Makaranta
Samu kari