Yar Makaranta
A cikin jawabi da dan majalisar ya fitar ranar Laraba, ya bukaci gwamnati ta dakatar da shirin tare da yin amfani da biliyoyin da aka ware domi hakan wajen bunk
Gwamnati ta ke ikirarin kashewa yan makaranta miliyan 670 kullum. NANS, NUT, da CPE damu, sun ce batar da kudi da ake yi wajen ci da ‘Yan Makaranta shirme ne.
Babu ranar bude makarantu duk da gwamnatin Buhari ta sassauta takunkumi a Legas da Ogun. Ministan ilmi ya ce har yanzu ba a sa lokacin da za a koma aji ba.
Karamin ministan ilimi na kasa, Emeka Nwajiuba, ne ya bayyana hakan yayin da ya ke amsa tambayoyin manema labarai a wurin taron kwamitin ko ta kwana na kasa a
Ta tabbata jarabawar WAEC da NECO sai nan gaba, bayan gwamnatin tarayya ta ce ‘Yan makaranta su yi karatu ta yanar gizo. A sakamakon barkewar cutar COVID-19.
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari za ta kawo dabarun koyor da karatu a lokacin kullen. Za ayi amfani da gidajen rediyo da talabijin wayen koyar da darasi
Da ta ke mayar da martani a kan umarnin shugaba Buhari, ministar ta bayyana cewa za a cigaba da shirin ciyarwar a fadin kasa. Sai dai, kalaman na Sadiya sun
A cikin wasikar, yarinyar ta bayyana cewa, "ni ba diyar masu kudi bace. Ina da asusun tara kudi, inda na tara jimillar N2350 da nake son sadaukar da su ga gidan
Haddaddiyar kungiyar malaman jami'o'in Najeriya (ASUU) ta sanar da shiga yajin aikin sai baba-ta-gani. Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi,
Yar Makaranta
Samu kari