Albashin ma'aikata
Sakamakon rashin albashi mai tsoka da alawus-alawus da kuma karin girma, likitoci 59 da ke aiki a asibitin kwararru na Dalhatu Araf (DASH), Nasarawa sun ajiye aiki.
Yayin da aka shiga azumin watan Ramadana, Gwamna Ahmad Aliyu na jihar Sokoto ya amince da biyan rabin albashin ma'aikata domin gudanar da azumin cikin walwala.
Sanata Shehu Sani ya nuna shakku kan ko gwamnati =n Najeriya za ta iya aiwatar da mafi karancin albashi na N794,000 da kungiyar kwadago ta kasa ta nema.
Kungiyar kwadago ta Najeriya da takwararta ta TUC a jihar Akwa Ibom sun bukaci N850,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin ma’aikata a jihar.
Rahotanni na nuna cewa kungiyar kwadago za ta nemi N500,000 a matsayin mafi karancin albashi yayin da za a fara sauraron ra'ayoyin jama'a kan sabon tsarin albashin
Majalisar wakilai ta yi kiran da a biya ma'aikata albashi mai. 'Yan majalisar sun yi nuni da cewa babu ma'aikacin da zai iya rayuwa a albashin kasa da N100,000.
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi ya amince da biyan ma'aikatan gwamnatin jihar karin albashin naira dubu 30 har na tsawon watanni uku don saukaka masu.
Gwamnatin jihar Yobe karkashin Gwamna Mai Mala Buni ta amince da cire Naira biliyan 4 domin raba wa ma'aikata da ƴan fansho a matsayin tallafin rage zafi.
Gwamnan Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya bada umarnin a daina banbanta malaman makaranta a wajen biyan alawus na rage raɗaɗi N35,000 ga ma'aikata.
Albashin ma'aikata
Samu kari