
WhatsApp Nigeria







WhatsApp zata gabatar da sabbin ka’idojin boye sirri guda uku a cikin manhajatta don kare sakonnin mutane, kamfanin ta sanar da haka a ranar Talata rah Legit.NG

Daya daga cikin manyan harsunan nahiyar Afrika, kuma fitacce a duniya; Hausa, ya shiga jerin harasan da ake amfani dasu dungurungum a kan manhajar sada zumunta

Wani group Admin a manhajar WhatsApp ya yi 'batan dabo da kudin kungiyar tsaffin dalibai da suka tara don gyara makarantarsu ta sakandare. Duk da ba'a bayyana s

Mabiya shafin Facebook na Open Diaries sun bayyana rashin jin dadinsu bayan da aka sanya wa ajin WhatsApp kudi N3000 a duk shekara. Lamarin ya haifar da cece-ku

Kamfanin WhatsApp ya bayyana bukatar wasu wayoyi 20 su gaggauta sauya zubin kwakwalwarsu saboda su ci gaba da yin WhatsApp. WhatsApp ya bayyana dalilin haka.

A kwanan nan dai mutane sun dage sosai wajen yaɗa wani sakon murya dake isar da sako ga duk mai amfani da mahajar Whatsapp, inda ake gargaɗin wanda bai tura ba

Kamfanin sadarwa na MTN ya samu tasgaro yayin da ya dauke daga ayyukan kira, intanet da sauransu. Ba a san dalilin daukewar layin ba dai har zuwa yanzu tukuna.

Wani sabon tsarin da kamfanin WhatsApp ta kawo a 2021 zai hana manhajar kamfanin aiki kan miliyoyin wayoyi a fadin duniya fari daga watar Nuwamban nan ta 2021.

Hukumar NITDA ta gargadi 'yan Najeriya game da wasu sabbin ka'idojin da kamfanin WhatsApp ya bullo dasu tsakaninsa da masu amfani da manhajar ta sada zumunta
WhatsApp Nigeria
Samu kari