Yemi Osinbajo
Daily Trust ta ruwaito cewa, mataimakin shugaban kasan Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara jihar Kano don yin ta'aziyyar rasuwar dan sanata Kabiru Gay
An ruwaito Osinbajo na fadin haka ne a yau Talata 30 ga watan Agusta yayin da gwamnonin APC suka kai masa ziyarar sannu bayan murmurewarsa daga rashin lafiya.
Farfesa Yemi Osinbajo, Mataimakin shugaban kasa a Najeriya, ya ce ba daidai bane ake kwatanta yanayin tattalin arzikin Najeriya da na sauran kananan kasashe ba.
Kamar yadda aka saba a duk ranar Laraba, Muhammadu Buhari ya jagoranci taron FEC a Aso Rock, wannan karo an ga bakuwar fuska, domin Yemi Osinbajo ya samu zuwa.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ce akwai bukatar gwamnatin Najeriya ta dauki matakin da zai sanya tunanin su gaba da ‘yan ta’adda da ‘yan fashi da.
Rikicin da ake yi a jam’iyyar APC a kan tikitin Musulmi da Musulmi da aka yi a zaben 2023 ya jawo ana wasan tonon silili a kan BOla Tinubu da maganar zaben 2023
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, SAN, ya wallafa hotonsa na farko kwanaki bayan an masa tiyata a cinyarsa a asibitin Duchess da ke Ikeja, Legas.
Jihar Ogun : Kungiyar Redeemed Christian Church of God, RCCG, ta yi karin haske akan ganawar da aka yi tsakanin babban Faston su, Enoch Adeboye , da dan TA.
Likitoci sun tabbatar da cewa an yi wa Farfesa Yemi Osinbajo aiki lafiya kalau a kafafun da ke damunsa, nan da ‘yan kwanaki za a salami Osinbajo, ya koma ofis.
Yemi Osinbajo
Samu kari