Taraba
Hamshakin attajiri kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya nuna muhimmancin da ke tattare da masu zuba hannun jari na cikin gida.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, Atiku Abubakar, Aliko Dangote, Sarkin Musulmi, gwamna Umaru Bago, sun halarci taron zuba jari a Taraba.
Dakarun rundunar sojin Najeriya ta kwato shanu sama da 1,000 da aka sace a jihar Filato. Sojoji sun yi artabu da 'yan bindigar da suka sace shanun tare da kashe biyu
An samu barkewar rikicin manoma da makiyaya a wasu kauyukan jihar Taraba. Rikcin ya jawo an samu asarar rayukan mutane daga bangaren manoma da makiyaya.
Ana yawan samun matsala tsakanin gwamnoni da mataimakansu wanda yana farawa ne daga zargi na rashin biyayya, shisshigi daga wasu ‘yan siyasa, ko rauni.
An kona gidaje 15 bayan da rikici ya barke tsakanin kabilun Tiv da Jukun a jihar Taraba. An jikkata mutum daya da harbin bindiga. An kona kayan abinci.
Bayan shafe wata 4 babu labari, mataimakin gwamnan Taraba, Alhaji Aminu Alkali, ya dawo Jalingo bayan rahoto ya ce ya yi jinya a Abuja da kasar Masar.
rundunar 'yan sandan jihar Gombe ta kama wani matashi mai suna Joseph Babari da aka dauka haya domin yin fada a jihar Filato. An kama shi da bingida a Gombe.
Jihohi 6 da suka hada da Akwa Ibom, Bayelsa, Delta, Enugu, Ribas da Taraba na karkashin mulkin PDP tun 1999 ba tare da jama'a sun sauya jam'iyyar da suke zabe ba.
Taraba
Samu kari