Kudu maso gabashin Najeriya
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya ce jiharsa tana rasa kuɗi naira biliyan goma sakamakon biyayyar da mutane suke yi wa dokar zaman gida duk ranar Litinin.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya ciri tuta, ya ƙara wa ma'aikatan jihar alhashi da N10,000 kuma ya bada umarnin a ɗauki sabbin ma'aikata sama da dubu.
Ƴan bindiga sun yi awon gaba da wani babban faston ɗarikar katolika da wasu mutum uku a jihar Ebonyi. Ƴan bindigan sun nemi da a basu kuɗin fansa masu yawa.
Shehu Sani, tsohon sanatan Kaduna kuma dan fafutuka, ya yi bayanin manufar da ke tattare da zanga-zangar zaman gida lokacin da suka fara shi a yankin arewa.
An tabbatar cewa tsohon gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya samu shiga jerin sunayen Shugaba Bola Tinubu da aka dade ana jira bayan watanni 2 da rantsarwa.
Gwamnatin jihar Imo da ke shiyyar kudu maso gabashin Najeriya ta karyata jita-jutar cewa wasu miyagun yan bindiga sun kai farmaki sakatariyar jiha a Owerri.
Gwamnan Abia, Alex Otti, na Labour Pary ya dakatar da manyan sakatarori baki ɗayansu tare da shugaban ma'aikatan jihar Abiya nan take ranar Alhamis, 29 ga wata.
Gwamnan jihar Ebonyi mai ci, Francis Nwifuru, ya umarci tsoffin kwamishinoni, waɗanda suka yi aiki da tsohon gwamna su bar gidajen gwamnati cikin mako biyu.
Wasu yan bindiga guda 2 sun sheka barzahu yayin da suka kutsa kai cikin sansanin yan banga da tunanin suna bacci a yankin karamar hukumar Ihiala, jihar Anambra.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari