Kudu maso gabashin Najeriya
Ayarin gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya gamu da tsautsayi a hanyar komawa gidan gwamnati, mota ɗaya ta kaɗe mahaya Babur kuma duk Allah ya musu cikawa.
Rahotanni sun nuna cewa shugaban majalisar dokokin jihar Anambra ya sha da kyar yayin da wata Tirela ta murkushe motar da yake ciki ranar Asabar da daddare.
Gwamnan jihar Enugu ya dauki nauyin maniyyata Kiristoci 300 zuwa kasashen Jordan da Isra'ila masu tsarki don sauke farali a wannan shekara ta 2023 da ake ciki.
Wasu miyagun yan bindiga sun kashe jami'an hukumar yan saɓda uku yayin da suka bude masu wuta a shingem binciken ababen hawa a jihar Anambra ranar Alhamis.
Wasu yan bindiga da ba'a sani ba sun halaka mataimakin Sufuritandan yan sanda a jihar Abiya yayin da ya ja tawaga zuwa wurin binciken ababen hawa da safiya.
Gwamnan Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya yi barazanar zare wani abu daga cikin albashin ma'aikata, waɗanda ba su zuwa wurin aiki saboda dokar zaman gida.
Gwamnan jihar Imo mai neman tazarce a inuwar APC, Hope Uzodinma, ya musanta rahoton da ke yawo cewa yan bindiga sun farmaki ayarinsa har sun kashe yan sanda.
Wasu tssgerun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun yi ajalin shugaban al'umma yana tsaka da jawabi a wani ɗakin taro a jihar Imo da ke kudu maso gabas.
Kwanaki bayan an neme shi an rasa, an gano d'an takarar gwamna a inuwar APGA a jihar Enugu, Dons Ude, amma ya mutu, har yanzu 'yan sanda ba su ce komai ba.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari