Jihar Sokoto
Allah ya yi wa matar tsohon shugaban kasa, marigayi Shehu Shagari, ta yi bankwana da duniya. Marigayiyar ta rasu ne bayan ta yi doguwar jinyar rashin lafiya.
Matar tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari, wacce ta rage a raye, Hajiya Sururaya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya tana da shekaru 79 a duniya.
Gwamnatin karamar hukumar Isa ta yi martani kan zargin da ke cewa ta yi sakaci kan wani harin 'yan bindiga da ya yi sanadiyyar hallaka mutane a yankin.
Yan bindiga sun kashe mutum 5, sun sace mata 9 a Bargaje, karamar hukumar Isa, jihar Sokoto. Yanzu haka dai yaran rikakken dan ta'adda Bello Turji, ne ake zargi.
’Yan bindiga da ake zargin yaran Bello Turji ne sun kashe mutum biyar tare da sace wasu tara a kauyen Bargaja, karamar hukumar Isa, Jihar Sokoto.
Rundunar yan sanda ta kama wani matashi dan shekara 25, Sufyanu Aliyu bisa zargin caka wa matarsa, yarinya yar shekara 16 wuka har lahira a jihar Sakkwato.
Wata kungiyar matasan jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bukaci gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya nemi wa'adin mulki karo na biyu a zaben 2027.
Wasu tsagerun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kashe wani basarake tare da wasu mutane a yayin harin.
'Yan bindiga sun kakabawa wasu mutane a yankin Bazar na jihar Sokoto harajin N15m. Sun bukaci a sanar da gwamna domin kawo musu dauki kan halin da suke ciki.
Jihar Sokoto
Samu kari