Siyasar Najeriya
An zabi Funke Akindele, ‘yar wasan fina-finan Nollywood da aka fi sani da ‘Jenifa’ a matsayin abkiyar takarar dan takarar gwamnan jihar Legas a PDP a Legas.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna karfin gwiwar cewa jam'iyyarsa ta APC za ta yi nasara a zaben gwamnan jihar Osun da za a yi cikin gaskiya da adalci.
A halin da ake ciki na jimamin hare-haren da aka kai jihar Katsina da Abuja, ɗan takarar shugaban kasa na ADC, Kachikwu, ya roki shugaba Buhari ya yi murabus.
Tsohon shugaban tsagin APC a jihar Ribas kuma tsohon mamban majalisa, Mista Chioma, ya tabbatar da ficewarsa daga jam'iyyar saboda abinda ya kira rashin adalci.
Jihar Anambara - Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya ce a halin yanzu Najeriya na cikin rudani kuma tana bukatar kwararru irinsa domin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa majalisar ministocinsa garambawul da sabbin ministoci da aka ba shi mukamai bayan da wasu daga ciki suka yi murabus.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, ya lashi takobin cire tallafin man fetur kuma ya juya akallar tattalin arzikin zuwa wasu bangarorin ida
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, ya yi kira ga takwaransa na jam'iyyar NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, da ya girmi batun kabilanci...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, ya yi watsi da jita-jitan cewa ya dauki Sanata Yusuf Datti Baba-Ahmed a matsayin mataimakinsa.
Siyasar Najeriya
Samu kari