Siyasar Najeriya
Ministan Shari’a, Abubakar Malami da Ministan Harkokin Mata, Pauline Tallen sun halarci taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) na wannan makon a fadar Buhari
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Osogbo ta tabbatar da Ademola Adeleke a matsayin sahihin dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Osun mai zuwa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman kujeran shugaba a 2023 karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya jaddada cewa shi ya kashe zaben.
Babban jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Tinubu, na kara samun karbuwa a yankin arewacin kasar kan kudirinsa na zama shugaban kasa.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana kansa a matsayin wanda ya fi cancanta a cikin wadanda ke neman takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Bayan kokarin da jam'iyyar APC ta dinga yi na hana Sanata Shekarau sauya sheka,jam'iyyar NNPP ta sanar da cewa ya koma cikinta inda Kwankwaso ya taya shi murna.
Za a ji yadda NNPP ta zama jam’iyyar adawar da kowa yake marmari a Kano cikin watanni 3. Kin shawo kan rikicin gida ya taimaka sosai wajen ruguza APC mai mulki.
Ana wasan tonon silili tsakanin manyan jagororin APC kan zargin tafka magudin zabe. Tsohon Shugaban APC, Adams Oshiomhole ya fallasa abin da ya faru a 2020.
Abuja - Uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta kammala tantance yan takaran kujerun siyasa a matakin tarayya da tayi ranar Lahadi, 16 ga watan Mayu.
Siyasar Najeriya
Samu kari