Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci ‘yan Najeriya da su guji zabar tsantsar dan siyasa a matsayin shugaban Najeriya a babban zaben kasar mai zuwa.
Jagoran APC, Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba wasa yake ba a burinsa na zama shugaban kasa, ya kara da cewa al’ummar kasar nan na bukatar shugaban da zaai kawo sauyi
Rashin takardar firamare da WASC sun jawo Bassey Edet Otu ba zai nemi kujerar Gwamna a 2023 a Jam’iyyar APC mai mulki ba. Edet Otu ya wakilci jihar a Majalisa.
Ahmad Lawan ya yi magana kan janye takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, ya sha alwashin doke kowa bayan Abdullahi Ganduje ya yi alkawarin ba shi goyon baya.
Zaben fitar da gwanin ‘Yan takarar Jam’iyyar PDP ya kare a rikici da tashin-tashina. Ana zargin Miyagu sun sace masu kada kuri’a wajen zaben tsaida ‘Dan takara.
Gwamnan Jihar Ebonyi, Dave Umahi, a ranar Lahadi ya jinjina wa kokarin da gwamnati mai ci yanzu kan tafiyar da al'amurran kasar, rahoton Channels Television.
Babagana Zulum, gwamnan Jihar Borno, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari zai taka muhimmin rawa wurin zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, rahoton The P
Gabannin zaben fidda dan takarar shugaban kasa na APC mai mulki wanda za a yi a ranar Lahadi mai zuwa, yan takara daga yankin kudu maso gabas sun shiga labule.
Jam'iyyar SDP ta bayyana cewa ba za ta baiwa kowani dan siyasar da ke makale da guntun kashi a tsuliyarsa tikitin takararta ba a babban zaben kasar mai zuwa.
Siyasar Najeriya
Samu kari