Siyasar Najeriya
Tsohon ɗan takarar gwamna a shekarar 2015 karkashin inuwar APC a jihar Delta ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APGA ya shirya tarwatsa tsohuwar jam'iyyar da ya fita
Mai martaba Sarkin Damaturu, Hashimi II El-Kanemi, ya bayyana cewa za su saka mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo a addu'a domin ya gaji Buhari a 2023.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan ya bayyana cewa yana da dukkan abun bukata domin zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben kasar mai zuwa.
Wakilin zaben shugaba wadanda akafi sani da deleget na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe sun ga abin mamaki ranar Litnin wajen zaben fidda.
Hon. Shehu ABG bai iya samun tikitin 2023 ba a PDP. Hakan ta sa ya ajiye maganar rabawa masu zaben ‘dan takara N2.5m da ya yi masu alkawari a Kaduna ta Arewa.
’Yan daba sun kai hari kan motocin da ke dauke da ‘yan jarida a lokacin da suke fitowa daga taron kamfen din gwamnan Osun, Gboyega Oyetola a Gbongan ta jihar.
Ibrahim Hassan Dankwambo ya zama ‘dan takarar Sanatan Arewacin jihar Gombe a jam’iyyar PDP. A zaben da ya wuce na 2019 ya nemi zama 'dan takarar shugaban kasa.
Gwamna Kayode Fayemi ya ce zargi wasu ‘yan takarar da cewa sun cika wuri ne kurum, amma ba da gaske suke yi ba. Mutum kusan 30 suka saye fam a APC a kan N100m.
A watan Maris din bana ne masu ruwa da tsaki daga shiyyar suka amince da shi a matsayin dan takarar sanata na PDP daya tilo da zai tsaya takarar kujerar Sanata.
Siyasar Najeriya
Samu kari