Siyasar Najeriya
Sanata Kashim Shettima, tsohon gwamnan Jihar Borno ya kwatanta gabatar da Farfesa Babagana Umara Zulum da ya yi a matsayin magajinsa a mafi kyawun matakin da ya
Rahoton da muke samu daga Punch ya ce, an bayyana tsohon shugaban hafsan sojin sama Air Marshal Abubakar Saddique a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na
Tsohon sifeta-janar na 'yan sanda (IGP), Mike Okiro ya bayyana yadda wasu 'yan siyasan da bai ambaci sunansu ba suka maida shi talaka fitik a lokacin takara.
Umar Mohammed Bago ya yi nasarar lashe zaben fidda gwani na takarar kujerar gwamnan jihar Neja a karkashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress(APC).
Adamawa - Sanata Aishatu Binani ta lallasa gardawa biyar a zaben fidda gwanin yan takaran gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Adamawa.
Ana zargin gwamnonin kasar kudu maso gabas sun taimakawa jam’iyyar PDP wajen rasa Peter Obi. Nyesom Wike ya ce ko da Obi ya zauna a PDP, dama ba zai dace ba.
Akalla gwamnoni hudu da wasu mataimakan gwamnoni 2 ne suka mallaki tikitin takara na jam’iyyar adawa ta PDP domin neman kujerun sanatoci a zaben 2023 mai zuwa.
Idris Abiola-Ajimobi ya zama ‘dan takarar APC na shiyyar Kudu maso yammacin Ibadan II. Mai gidan Fatima Ganduje ya samu tikiti kamar dai yayanta a jihar Kano.
Katsina - Yayin da sakamakon zaɓen futar da yan takarar gwamnan ke cigaba da hitowa, Dakta Umaru Radɗa ya lashe tikitin takarar gwamna a jihar Katsinan dikko.
Siyasar Najeriya
Samu kari