Siyasar Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Asabar ya ce yankin kudancin Najeriya ta fitar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a babban zaben 2023. Shugaban kas
Kungiyar hadin gwiwa ta arewa ta soki gwamnonin yankin na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) su 10 wadanda suka goyi bayan mika mulki yankin kudu a 2023.
Tun da Muhammadu Buhari na goyon bayan mulki ya koma Kudu, Gwamnan Jigawa ya janye takara musamman tun gmanin anyan Arewa duk sun yi ittifaki a kan abu daya.
Shugaban uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Sanata Abdullahi Adamu ya yi watsi da rahoton kwamitin tantance yan takarar kujerar shugaban kasa da ya.
Shugabancin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta ce akwai yiwuwar za ta hukunta jagoranta na ƙasa kuma mai neman takarar shugabancin kasa, Asiwaju Bola
Bauchi - Gwamnatin jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya lashe zaben fidda gwanin yan takaran gwamnan jihar karkashin lemar jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP.
Za a ji wani ‘dan Majalisar Najeriya ya shirya zanga-zanga shi kadai kan harin jirgin Abuja-Kaduna. Hon. Bamidele Salam ya nemi a ba dangin matafiya hakuri.
Ana fatan masu neman takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC za su yi taro a yau Asabar. A cewar The Punch, za a yi taron ne misalin karfe 8 na dare a g
Bashir El-Rufai, dan gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya bayyana abin da zai aikata idan dan takarar shugaban kasa na Labour Party Peter Obi ya lashe zaben
Siyasar Najeriya
Samu kari