Siyasar Najeriya
Jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Rilwan Olanrewaju, ya shawarci dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya koma PDP.
Yayin da ake zargin shugaban jami'yyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje kan badakalar kudi, wani tsagin jami'yyar a Kano ya tabbatar da dakatar da shi.
Kwamoshinan lafiya na jihar Ondo ya sha dukan tsiya bayan an zarge shi da boye takardar sakamakon zaben fidda gwanin gwamna na jam'iyyar APC a mazabarsa.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa ya yi imani da Allah kuma ya san cewa Allah ne kaɗai ke ba da mulki ba wani ɗan adam ba.
Mutumin da ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana yadda aka yi masa atishawar tsaki a siyasa a kwanan nan, kuma duk kitson da Kwankwaso ne ya kulla masa.
Jam'iyyar PDP ta yi tashe musamman saboda yin shekaru 16 a jere tana kan mulki. Daga 1999 zuwa yau, akwai jihohin da har gobe PDP ce ta rike da su a matakin gwamna.
Hadimin kakakin majalisar dokokin jihar Kogi, ya yi magana kan bukatar da aka yi na majalisar ta tsige Gwamna Ahmed Usman Ododo, kan zargin ya taimaki Yahaya Bello.
Jam'iyyar APC ta ce har yanzu Abdullahi Ganduje ne shugaban jam’iyyar na kasa. Sakataren yada labarai na APC, Felix Morka ya yi karin haske kan wannan lamari.
Tsohon mamban majalisar tarayya, Farah Dagogo, ya bayyana cewa ya kamata Umar Damagum ya yi murabus daga shugabancin PDP nan take saboda kishin jam'iyya.
Siyasar Najeriya
Samu kari