Shugaban Sojojin Najeriya
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya nuna takaicinsa kan kisan da sojoji suka yi wa sojoji a shingen bincike. Ya sha alwashin zakulo wadanda suka aikata danyen aikin.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya (CDS), Christopher Musa, ya bukaci sojojin Najeriya da su kara azama wajen fatattakar makiyan Najeriya domin karrama Lagbaja.
Bayan shafe kwanaki biyu ana bukukuwan jana'iza, an birne gawar marigayi hafsan sojojin ƙasa ta Najeriya, Taoreed Lagbaja a gaban manyan ƙasa a Abuja.
Rundunar sojojin Najeriya sun tura jami’ansu zuwa jihar Ondo domin tabbatar da tsaro a zaben gwamnan jihar da za a gudanar ranar 16 ga Nuwamba, 2024.
Sojojin Najeriya sun yi ruwan wuta kan yan ta'addar Lakurawa a jihar Kebbi. Lakurawa sun fara guduwa bayan shan wuta a hannun sojoji a jihar Kebbi.
Kwamandan sojojin Amurka ya ziyarci hafsun tsaron Najeriya bayan ɓullar Lakurawa a Arewa. Sojojin Amurka za su taimaka wajen yaki da ta'addanci a Najeriya.
Rundunar sojin Najeriya ta fara aiki mai muhimmanci don dakile barazanar da sabuwar ƙungiyar ta’addanci, Lukarawa, ke haifarwa, tana ƙoƙarin tabbatar da tsaro.
An fara shirye-shiryen gudanar da jana'izar tsohon shugaban hafsan sojojin kasan Najeriya (COAS), Taoreed Abiodun Lagbaja. Za a binne marigayin a Abuja.
Gwamnatin jihar Kebbi ta tura tawaga wajen hafsun tsaron Najeriya domin hada kai wajen yaki da Lakurawa. Hafsun tsaro ya tabbatar da cewa za su yaki Lakurawa.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari