Shugaban Sojojin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi zai fuskanci kalubale game da ra'ayinsa na goyon bayan 'yan ta'adda saboda illarsa ga kasa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada bukatar kare dimokuradiyya da hadin kan kasa a taron tunawa da sojojin Najeriya na shekarar 2026 a Abuja.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan tsagerun 'yan bindiga yayin wani artabu da suka yi a jihar Kaduna. Sojojin sun kwato kayayyaki a hannunsu.
Kasar Amurka ta shigo da kayan aiki na sojoji ga dakarun Najeriya. An shigo da kayan aikin ne kwanaki kadan bayan kawo hari kan 'yan tadda a Sokoto.
A labarin nan, za a ni cewa Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya ya kwantar da hankalin 'yan 'kasa game da matsalar tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Mataimakin Ciyaman da wani mutum ɗaya sun faɗa tarkon Boko Haram, an fitar da bidiyonsu suna rokon a biya masu kuɗin fansa.
Rundunar sojin Najeriya ta tsananta samamen "Operation Fansan Yamma" a jihohin Kwara da Niger domin murƙushe ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane a shekarar 2026.
A labarin nan, za a ji rundunar sojin Najeriya ta bayyana takaicin yadda wasu bata-gari ke bayyana kansu a matsayin shugaban sojin Najeriya a shafukan sada zumunta.
Tsohon Hafsan Sojin Ƙasa, Janar Tukur Buratai mai ritaya, ya shigar da ƙara ta Naira biliyan daya kan Danjuma Ali-Keffi, bisa zarginsa da faɗa da bata suna.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari