Sheikh Ahmed Gumi
Sanannen malamin addinin Islama mazaunin Kaduna, ya kara tabbatar wa da jama'a cewa a koda yasuhe yana samun damar tattaunawa da 'yan fashin dajin arewaci.
Mahaifiyar Sunday Igboho, da wasu shugabannin Yarbawa sun yi addu'o'in cewa, Allah ya rushe sharrin da Sheikh Gumi ya kawo yankinsu na Igboho a jihar su ta Oyo.
Sheikh Ahmad Gumi ya ce 'yan Najeriya da yawa sun mutu sakamakon illolin almubazzaranci da albarkatu da wasu 'yan siyasa ke yi a kasar fiye da na 'yan fashi.
Wata Kungiya a jihar oyo ta nemi hukumar tsaro ta karin kaya da ta binciki ziyarar da shahararren malamin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya kai garin Igboho.
Femi Adesina, mashawarci na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, a ranar Alhamis ya tunkari fitaccen malamin nan, Sheikh Gumi.
Shahararren malamin addinin Musulunci da ke zaune a Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce bai ga abin da zai sa mutane su tayar da hankulan su a raba su da Najeriya.
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana gaskiyar lamurran da suka kara tabarbarewar tsaro a arewacin Najeriya, inda ya danganta lamarin da yawaitar sace shanu daga Arewa.
Sheikh Ahmad Gumi ya sake magana kan yadda gwamnatin Buhari ke kokari wajen ragargazar 'yan bindiga a yankin Arewa maso yammacin Najeriya, ya ce ba daidai bane.
Fitaccen malamin nan na Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa talakan Najeriya ya shiga uku sai dai ya koma ga Allah komawa na gaskiya don ya samu ceto.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari