Sabon Farashin Man Fetur
Al’ummar jahar Kano, musamman matuka motoci sun bayyana farin cikinsu biyo bayan matakin karya farashin man fetir da gwamnatin Najeriya a karkashin jagorancin s
A ranar Laraba ne Legit.ng ta rawaito cewa alamu na nuni da cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya amince da rage farashin litar man fetur zuwa N125 daga tsoh
A cewar 'The Nation', majiyarta a fadar shugaban kasa ta sanar da ita cewa shugaba Buhari zai amince da bukatar rage kudin farashin litar man bayan karamin mini
Dazu nan mu ka samu labari kudin litar man fetur ya ragu a kasuwa daga abin da Gwamnati ta kayyade. Sai dai har yanzu babu labarin rage farashin mai a Najeriya.
Ministan ya kafa kwamitin ne domin ya yi duba, nazari tare da bayar da shawarwai a kan tasirin bullar 'Corona Virus' a kan tattalin arzikin Najeriya. Sylva, tso
Mun samu labari cewa aikin AKK da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi sai yi sanadiyyar samun aikin yi da raguwar farashin fetur.
Ana sa ran cewa a 2021 Dangote zai rika fitar da tattaccen man fetur zuwa kasashen Afrika. Matatar Dangote za ta iya tace gangar mai 650, 000 a kowace rana.
Hukumar DPR ta ce ba za a kara shekaru 50 Najeriya ta na harko danyen mai ba. Najeriya ta na cikin kasashen da ta ke da arzikin mai.
Kungiyar direbobin tankar mai, PTD da kungiyar direbobin motocin haya, NARTO sun fara yajin aikin sai baba ta ji a ranar Talata, 18 ga watan Feburairu sakamakon cin zarafi da suka ce jami’an hukumar kwastam suna yi ma mambobinsu.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari