Jihar Rivers
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya ja kunnen wani dan kwangila da aka ba aikin gina titi a jihar da ya dawo bakin aiki ko ya fuskanci hukunci mai tsauri.
Dan shekara 18, Ebeniro Akachi, wanda ke son yin karatun likitanci da tiyata a UNIPORT, ya samu maki 313 a jarrabawar shiga manyan makarantu (UTME) ta 2024.
Jam'iyyar PDP a matakin gundumar ta dakatar da Awaji-Inombek Abiante, dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Andoni/Opobo a jihar Ribas a ranar Litinin.
Dakarun sojojin ruwa sun samu nasarar ceto fasinjoji 250 yayin da jirgin ruwa mai jigilar kaya da wani na daban suka gamu da hatsari a jihar Fatakwal, jihar Ribas.
Gwamna Siminalayi Fubara, na jihar Ribas ya yi alwashin cewa ba zai mulki jihar ba ta hanyar durkusawa wani ba. Gwamnan na rikici da Nyesom Wike.
Rahotanni sun nuna cewa motoci aƙalla 100 ne ake tsammanin sun ƙone yayin da wasu tankokin man fetur suka fashe kuma suka kama da wuta a jihar Ribas.
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa Najeriya tana asara mai tarin yawa sakamakon gangar danyen man fetur 300,000 da ake sacewa a kullum.
Yayin da ake kara samun sabani tsakanin gwamnan Ribas, Fubara, da Wike, kwamishinoni hudu sun yi murabus daga aiki. Sun kuma bayyan dalilan da suka sa su ajiye aikin
Rahotanni sun bayyana cewa kwamishinan shari'a na jihar Ribas wada kuma dan a mutun ministan abuja, Nyesom Wike ne ya yi murabus daga gwamnatin Fubara.
Jihar Rivers
Samu kari