Rabiu Kwankwaso
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce wasu makiya jihar Kano suna ba Gwamnatin Tarayya shawara tare da nuna goyon baya ga Aminu Ado Bayero.
Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso jagoran jam'iyyar NNPP kuma madugun Kwankwasiyya, ya yi zargin cewa makiyan jihar Kano na kokarin kawo hargitsi a jihar.
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bukaci jami’an tsaro da su kamo dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce gwamnatin tarayya da APC suna kokarin kafa sabuwar Boko Haram.
Gwamnatin Tarayya ta karyata zargin da ake yi na shirin sanya dokar ta baci a Kano domin tuge gwamnati musamman wanda Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi.
Jagoran NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya shawarci Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kauda kai daga masu kokarin ɗauke masa hankali, ya yi wa al'umma aiki a Kano.
Akalla ‘yan kasuwa 5000 ne za su rasa shagunansu da ke masallacin filin idi bayan hukumar tsara birane ta KNUPDA ta umarce su da su tashi nan da awanni 48.
Yayin da ake ci gaba da tuhumar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, Hukumar EFCC ta zabi wasu daga cikin jami'anta domin bincikensa kan badakalar N423bn.
Kotu ta bayar da umarnin hana EFCC kamawa, tsarewa, tsangwama, tsoratarwa ko gayyatar Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari