Rabiu Kwankwaso
Jagora a APC reshen jihar Kano ya bayyana cewa ba za su zaɓi jam'iyyarsu a kakar zaɓen Gwamna na 2027 da ke zuwa ba, za su canja Abba Kabir Yusuf.
'Yan siyasa da suka hada da nasiru Yusuf Gawuna, Aminu Abdulsalam Gwarzo, Yaya Bauchi Tongo da sauransu sun shiga ADC bayan sauya shekar Rabiu Musa Kwankwaso.
Jam'iyyar NNPP mai adawa ta tausayawa takwararta ta ADC kan rikicin da take fama da shi. Jam'iyyar NNPP ta nuna yatsa ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Yayin ake rikici a ADC, jam’iyyar PRP ta bukaci manyan ‘yan adawa kamar Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su hade domin ceton dimokuradiyya.
Prophet Ikuru da sauran manyan Fastoci sun yi hasashen nasarar Shugaba Tinubu a zaben 2027, duk da gagarumar adawar da jam'iyyar ADC ke kokarin kawowa.
A labarin nan, za a ji cewa Hon. Adamu Aliyu na APC ya bayyana cewa suna sane da tasirin da Kwankwaso ya ke da shi a siyasar Kano, kuma shakka babu, sun fara shiri.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya gana da tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar.
A labarin nan, za a ji cewa sauya shekar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya gigita APC lamarin da ya jawo ana kai gwauro ana kai mari domin a kan lamarin.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Alwan Hassan ya bayyana damuwa game da asarar da za su yi bayan sauya shekar Rabiu Kwankwaso zuwa ADC.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari