Rabiu Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasa na NNPP, Rabiu Kwankwaso ya bukaci yan Najeriya da su guji tashin hankali kan karancin Naira maimakon haka su nuna fushinsu a zabe.
Za a ji matsayar duka 'yan takaran shugaban kasa a zaben 2023 bayan Bankin CBN da goyon bayan gwamnatin tarayya ya fito da sababbin N200, N500 da kuma N1000.
‘Danuwan ‘dan takaran mataimakin Gwamnan Kano a APC, Bello Sule Garo zai zabi jam’iyyar NNPP daga sama har kasa a zaben da za a shirya a Fubrairu da Maris.
Rabiu Kwankwaso da mutanensa sun bar filin tashi da saukar jirgin sama na Nnamdi Arzikwe da ke babban birnin tarayya a Abuja, sun sake shiga Neja domin kamfe.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu, Tanko Yakassai, ya yi hasashen cewa Asiwaju Bola Tinubu na APC ne zai lashe zaben.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP mai kayan dadi, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce har yanzu Peter Obi na da dama guda ɗaya tal idan ya haɗa kai da shi.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya soki sauya fasalin naira da CBN ta yi yana mai cewa kuskure ne.
Ana yawan yin hasashen cewa Jam'iyyar LP ce za ta lashe zabe mai zuwa. ‘Dan takaran NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce wajibi ayi hattara da irin wadannan hasashe.
Salihu Tanko Yakasai ya ba Rabiu Musa Kwankwaso nasara a zaben Shugaban Kasa a jihar Kano. 'Dan takaran Gwamnan ya na ganin Atiku Abubakar ne zai zo na uku.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari