Jihar Plateau
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi jawabi yayin da shugaban APC ya gana da malaman Izala, Darika da JNI a jihar Filato. Gwamnoni da dama sun halarci taron.
Gini ya rufta kan uwa da 'ya'yanta biyar sun mutu a Katsina sakamakon mamakon ruwan sama, wand aya yi ajalinsu. An ce an kwantar da wasu 4 asibiti.
Sabon rikici ya barke a jihar Filato tsakanin makiyaya 'yan kabilar Fulani da wasu mazauna karamar hukumar Bokkos. An kashe wata mata tare da kona gidaje.
Ambaliyar da ta afku a Filato, Bauchi da Neja ta rusa gidaje, ta cinye gonaki tare da raba dubban mutane da muhallansu, yayin da gwamnati ke kokarin kai agaji.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya yi magana kan labaran da ke cewa 'yan ta'adda sun karbe ikon wata karamar hukuma. Ya ce sam ba haka lamarin yake ba.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta nada sababbin mukamai a matakin kasa a daidai lokacin da ta nada Nentawe Yilwatda a matsayin shugabanta na kasa.
Wasu mahara sun tare 'yan kasuwa a kan hanyar jihar Filato. Rahoto ya nuna cewa an kashe mata da yara kanana a harin da aka kai wa 'matafiya 'yan kasuwa.
Sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyaɓa cewa ba zai yi sako-sako ba wajen sauke nauyin da ke kansa na shugabantar jam'iyyar.
A yau Alhamis 24 ga watan Yulin 2025 aka rantsar da sabon shugaban APC na ƙasa, Farfesa Yilwatda Nentawe inda ya ce zai haɗa kai da kowa domin faɗaɗa jam’iyyar.
Jihar Plateau
Samu kari