Pastor Tunde Bakare
Wanda ya tsaya takara a matsayin mataimakin Buhari a 2011 yayi tir da Gwamnatin sa
asto Tunde Bakare na cocin nan na Later Rain Assembly da ke Garin Legas yana cewa Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta gaza wajen kare rayukan Jama’a musamman yara mata wanda har yanzu wasu mata ke tsare hannun Boko Haram.