
Ohanaeze Ndigbo







Ohanaeze Ndigbo Worldwide, kungiyar raya al'adu ta Igbo, ta nemi 'Yan asalin yankin Biafra (IPOB) da su daina tursasa dokar zaman gida a yankin kudu maso gabas.

Kungiyar matasan Arewa (AYFC) ta mayar da martani ga kungiyar Ohaneaze kan sharhin da ta yi kan Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi game da mulkin karba-karba.

Kungiyar Ohaneze Ndigbo a jihohin arewa 19 da FCT sun yi Allah wadai da kashe-kashe da rashin tsaro a yankin Kudu maso Gabas, sun nemi a kawo karshen abun.

Kungiyar Ohanaeze Ndigbo, ta yanke shawarar tattaunawa da shugabannin dattawan arewa kan yadda za a magance matsalar rashin tsaro a yankin kudu maso gabas.

Kungiyar koli ta zamantakewar al'ummar Ibo, Ohanaeze ta caccaki tsohon Gwamnan Sakkwato, Aliyu Wamakko kan kalaman da kungiyar ta ce yana iya haddasa rikici.

Ƙungiyar inyamurai ta Ohanaeze Ndigbo, ta ɗau zafi bisa zargin da takewa rundunar sojin ƙasar nan cewa tana tura musulmai yan arewa yankinsu da wata manufa.
Ohanaeze Ndigbo
Samu kari