Ogun
‘Yan sandan jihar Ogun sun kama mutum biyu dauke da kokon kan mutane uku a yankin Ijebu, lamarin da ya janyo tunawa da irin makamancin haka a baya.
Mataimakin mai horar da yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Shooting Stars ya fadi kuma ya mutu ana tsakiyar atisaye a filin wasan kwallon kafa a jihar Ogun.
Sanata Gbenga Daniel ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, na kwance a wani asibiti a birnin Landan.
Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), sun kai samame . Wani otel mallakin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da ke jihar Ogun.
Tsohon gwamnan Ogun, Otunba Gbenga Daniel ya zargi gwamna mai ci, Dapo Abiodun da yi masa bita da kulli domin ruguza masa kadarorin miliyoyi da ya mallaka.
20 ga Agusta ta kowace shekara na zama ranar hutu a jihohin Oyo, Lagos, Ogun da Osun don bikin Isese, amma Ondo da Ekiti ba su amince da ranar hutun ba tukuna.
Kungiyar Limamai da Alarammomi ta Ogun ta nuna damuwa kan hana zirga-zirga da ake shirin kakabawa a Ikolaje da Idiroko saboda jana’izar sarki da ya rasu.
Jami'a tsaro sun kama mutane 22 da ake zargi da shiga kungiyar asiri a jihar Ogun. Cikin mutanen da 'yan sanda suka kama akwai sojoji biyu da wasu mata.
A watan Yulin 2025, sarakuna uku daga jihohi daban daban a Najeriya sun riga mu gidan gaskiya, ɗaya daga ciki shi ne Sarkin Gusau, Ibrahim Bello.
Ogun
Samu kari