Ogun
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Ogun a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Segun Showunmi, ya yi magana kan yiwuwar yin hadakar jam'iyyun adawa a 2027.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya ce gwamnatinsa za ta siyo shinkafa ta siyarwa al'ummar jihar kan farashi mai rahusa, tsofaffi da faƙirai kuma za a basu kyauta.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya yi ikirarin cewa nan da ƙasa da wata guda farashin dala zai faɗo ƙasa warware ya koma ƙarƙashin Naira a Najeriya.
An bayyana dalilin da yasa wata dalibar karatun jinya a mataki na 3 a jihar Ogun ta dauki ranta da kanta. Gwamnatin jihar ta yi kakkausan gargadi.
Tsohon gwamnan jihar Ogun kuma Sanatan Ogun ta Gabas, Gbenga Daniel, ya roki 'yan Najeriya da su kara hakuri da gwamnatin Tinubu kan halin da ake ciki a kasar nan.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a kan titin Legas-Abeokuta ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum tara. Wasu mutane da dama sun jikkata.
Jami'an 'yan sanda a jihar Ogun sun kama wani fasto dan shekara 65 kan haikewa wata karamar yarinya 'yar shekara tara a karamar hukumar Obafemi Owade.
Kwamitin sarakunan gargajiya na Egba da ke jihar Ogun ya dakatar da wani basarake kan cin zarafin naira, an dauki matakin ne a jiya Juma'a 16 ga watan Faburairu.
Wani mazaunin jihar Ogun, Kolawole Akinsanya ya shiga hannun ‘yan sanda kan zargin gayyatan ‘yan daba don su yi wa makwabcinsa, Lukmon Ajibola duka har ya mutu.
Ogun
Samu kari