Ogun
Jami'an hukumar kwastam ta kasa, reshen jihar Ogun ta kama buhu 7311 na shinkafar gwamnati wacce aka loda a tireloli 12.Ta kama fakiti 124 da sunki 164 na wiwi.
'Yan sandan jihar Ogun sun kama wasu mutane biyar cikin wasu gungun masu garkuwa da mutane da ke adabar Obadda Oko da kewaye a karamar hukumar Ewekoro dake Ogun
Rahotannin da muke samu da sanyin safiyar nan daga jihar Ogun, sun bayyana cewa wata tanka makare da man fetur ta fashe a kan hanyar Ibadan-Legas, ta kashe 5.
Wani mutumi y ashiga hannu bisa zarginsa da laifin kashe yarsa da ya haifa ta hanyar lakada mata na jaki a jihar Ogun, gwamɓati tace wajibi ta ɗauki mataki.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta cafke wani magidanci mai shekaru 24 a duniya mai suna Mojiyagbe Olamilekan , kan zarginsa da burma wa matarsa Seun.
Jami’an tsaron Amotekun sun cafke wasu ‘yan arewa 18 bayan cin karo da tirelar da ta dakko su daga arewacin Najeriya zuwa jihar bisa ruwayar LIB. An kama su ne
Jami'an hukumar kwastam ta kasa, NCS, sun fada wani kauye da ake kira Fagbohun da ke karamar hukumar Yewa ta jihar Ogun inda suka gigita kauyen baki dayansa.
Gwamnatin jihar Ogun ta yi Allah wadai da yawaitar samun ɗalibai a matakin sakandire dake lakaɗawa malamansu duka ko su ɗakko yan daba a zane malaman su a jihar
wata kotun majistare ta daure wani matashi, Lekan Alaka, mai shekaru 19, watanni 3 bisa satar kujerun roba masu kimar N91,200 daga cocin Mount Zion Angelican.
Ogun
Samu kari