Ogun
Ibikunle Amosun ya fadawa magoya bayansa su zabi Jam’iyyar African Democratic Congress. Sanata Amosun yana kashewa APC kasuwa, yana yi wa Jam’iyyar adawa kamfe.
Gwamnatin jihar Ogun ta musanta rahoton garabasa da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa zai baiwa duk wanda ya jefa masa kuri'a, ya ce babu hannunsa a ciki.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta haɗe da wasu jam'iyyun adawa 9 a jihar Ogun domin kawo ƙarshen mulkin gwamnan APC, Dapo Abiodun a jihar ta Ogun.
Mahara da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne a jihar Ogun, Michael Yomi Agboola, wani dan gani kashe nin Tinubu, sun yi wa mahaifiyarsa duk sun kona motarsa
Hukumar zabe mai zaman kanta ka ƙasa watau INEC ta ce tuni sakamakon zaben shugaban kasa daga kananan hukumomi 10 cikin 20 suka kariso zaure a jihar Ogun .
Babatunde Ajayi, Akarigbo na kasar Remo a jihar Ogun ya umurci al'ummar jihar su cigaba da kashe tsaffin takardun naira da Shugaba Buhari da CBN suka haramta.
Sabuwar zanga-zanga ta ɓarke a jihar Ogun kan ƙarancin kuɗaɗe a hannun mutane. Fusatattun masu zanga-zanga sun cinnawa wasu bankuna wuta inda suka ƙone ƙurmus.
Gwamna Abiodun na jihar Ogun yayi barazanar rufe bankunan da basu karbar tsaffin kudi a jiharsa, yace ba zai yiwu babu sabbin kudin ba kuma a dena karbar tsaffi
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun sun yi nasarar cafke wadanda ake zargi da halaka tsohon ma'aikacin CBN da iyalansa a yammacin Kirsimeti bayan dawowa daga coci.
Ogun
Samu kari