Ogun
Fasto David Oyedepo shugaban cocin Living Faith Church Worldwide ya yi hasashen lokacin da yaƙin Isra'ila da Gaza zai zo ƙarshe inda ya kawo hujja daga littatafai.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun sun ce sun fara gudanar da bincike kan wani fada da ya kaure tsakanin wasu abokai biyu daga rugar fulani ta Ogunmakin.
Olusegun Obansanjo, ya bayyana yadda ya ki ba INEC cin hanci a zaben kananan hukumomin jihar Ogun a shekarar 1998, lamarin da ya ja jam'iyyar PDP ta sha kaye.
Tsohon gwamnan soja na jihar Ondo, Manjo Janar Ekundayo Opaleye ya riga mu gidan gaskiya a yau Asabar 18 ga watan Nuwamba a Abeokuta na jihar Ogun.
Saurayin, ya aikata wannan danyen aikin ne bayan da ya gayyaci budurwar tasa zuwa gidansa, yayin da ita kuma ta tafi da kawarta don ta raka ta, duka suka ci gubar.
Rahotanni sun bayyana cewa Sarkin yankin Mowe da ke ƙaramar hukumar Obafemi Owode a jihar Ogun, Oba Festus Oluwole Makinde, ya rasu ranar Talata.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wani Fasto mai suna Sunday da ake zargi da garkuwa da wata budurwa inda ya lalata ma ta rayuwa a jihar Ogun.
Yan sanda sun kama yaran mota biyu bisa zarginsu da laifin sace babbar motar dakon kaya ta kamfanin simintin Ɗangote a jihar Ogun, sun amsa lafinsu.
Wata mata mai shekara 75 a dunuya ta rasa ranta ana tsaka da gudanar da ibada a wata cocin jihar Ogun. Matar dai ta faɗi ne kawai inda daga baya ta mutu.
Ogun
Samu kari