Ogun
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Osun ya bayyana cewa batun da ya haɗa shi rigima da magabacinsa, Mista Ibikunle Amosun, abu ne ya shafe shi shi kaɗai.
Allah ya yi wa wata malamar makaranta Misis Oluwatosin Aina rasuwa a jihar Ogun bayan da ta fadi ta ce ga garinku a kusa da motarta tana kokarin zuwa asibiti.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa shi kan masarautun gargajiya sun fi masa ko wane bangare a Najeriya inda ya bayyana muhimmancinsu ga kawo hadin kai.
Gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abiodun, ya samu nasara a Kotun ɗaukaka kara mai zama a jihar Legas kan karar zaben gwamnan da aka yi a watan Maris, 2023.
Kotun daukaka kara mai zama a jihar Legas ta sauke ɗan majalisar dokokin jihar Osun na PDP, ta ayyana ɗan takarar APC a matsayin wanda ya ci zaɓe.
Fasto David Oyedepo shugaban cocin Living Faith Church Worldwide ya yi hasashen lokacin da yaƙin Isra'ila da Gaza zai zo ƙarshe inda ya kawo hujja daga littatafai.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun sun ce sun fara gudanar da bincike kan wani fada da ya kaure tsakanin wasu abokai biyu daga rugar fulani ta Ogunmakin.
Olusegun Obansanjo, ya bayyana yadda ya ki ba INEC cin hanci a zaben kananan hukumomin jihar Ogun a shekarar 1998, lamarin da ya ja jam'iyyar PDP ta sha kaye.
Tsohon gwamnan soja na jihar Ondo, Manjo Janar Ekundayo Opaleye ya riga mu gidan gaskiya a yau Asabar 18 ga watan Nuwamba a Abeokuta na jihar Ogun.
Ogun
Samu kari